Facebook Twitter
in Web www.nyscout.com
Abdulsalam Aji Suleiman: Lafiya kalau muke a birnin Wuhan!
2020-01-29 16:38:16        cri


A yayin da kasar Sin ke ci gaba da dakile yaduwar cutar numfashin da kwayar cutar coronavirus ke haddasawa, yaya daliban kasashen waje suke rayuwa a kasar? Wakilin sashin Hausa na rediyon kasar Sin Murtala Zhang ya zanta da wasu daliban Najeriya wadanda ke karatu a Wuhan ta waya, birnin da cutar ta fi katutu a tsakiyar kasar, domin jin ta bakinsu yadda suke rayuwa a wajen. Yanzu ku kade kunnuwanku ku ji hirar da Murtala ya yi da shugaban kungiyar daliban Najeriya dake Wuhan, malam Abdulsalam Aji Suleiman, dan jihar Yobe dake karatun digirinsa na uku a jami'ar kimiyya da fasaha ta Huazhong dake birnin Wuhan, inda Murtala ya fara tambayarsa matakan da jami'arsa ke dauka domin kandagarkin yaduwar cutar.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China

 

湖北11选5走势图