Facebook Twitter
in Web www.nyscout.com
Ilmantar da jama'a a kan harkokin kandagarki da magance cutar coronavirus
2020-01-29 15:50:20        cri

 

 

 

 

A kauyen Wuying da ke kan iyakar lardunan Guangxi da Guizhou na kasar Sin, ma'aikatan lafiya na ilmantar da mazauna kauyen a kan harkokin kandagarki da magance cutar numfashi da kwayar cutar novel coronavirus ke haddasawa, don hana yaduwar cutar a kauyen. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China

 

湖北11选5走势图